Tumatir mai kama da fuskar mutum
An samu wani tumatiri cikin ’yan uwansa da ya yi kama da fuskar mutum. Wani mai suna Yahaya Ibrahim da ke zaune a Gangaren Kwata, Tudun Wada Zariya ya samu tumatrin a cikin kayan miya da ya saya sai aka ga ya yi kama da siffar fuskar mutum.