Tuna Baya: Tarihin Chief Ernest Shonekan
Chief Ernest Shonekan shi kaɗai ne ya zama shugaban ƙasar Najeriya ba tare da zaɓe, juyin mulki, ko mutuwar wanda ya ke kai ba. Kuma shi yafi kowa rashin daɗewa a mulki kasancewar kwanansa 82 kacal ya a kan kujera. Tuna Baya: Tarihin Janar Ibrahim Babangida Tuna Baya: Tarihin Janar Muhammadu Buhari Ya riƙe Najeriya […]
Chief Ernest Shonekan shi kaɗai ne ya zama shugaban ƙasar Najeriya ba tare da zaɓe, juyin mulki, ko mutuwar wanda ya ke kai ba.
Kuma shi yafi kowa rashin daɗewa a mulki kasancewar kwanansa 82 kacal ya a kan kujera.
Ya riƙe Najeriya ne a matsayin shugaban riƙon ƙwarya bayan da rikicin da ya biyo bayan soke zaɓen 12 ga Yunin 1993 ya tilastawa Janar Ibrahim Badamasi Babangida sauka daga mulki.
Sai dai kafin ya kai ga cimma wata nasara Janar Sani Abacha ya hamɓarar da shi.