Tuna baya: Tarihin Janar Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalami Alhaji Abubakar shi ne shugaban mulkin soji na ƙarshe a Najeriya. Ya mulki Najeriya tsawon shekara guda; daga 1998 zuwa 1999 bayan rasuwar Janar Sani Abacha. Tuna baya: Tarihin Janar Sani Abacha; Shugaban Najeriya #10 Tuna Baya: Tarihin Chief Ernest Shonekan Ya na daga cikin manyan hafsoshin sojin da basu taɓa riƙe muƙamin […]

Tuna baya: Tarihin Janar Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalami Alhaji Abubakar shi ne shugaban mulkin soji na ƙarshe a Najeriya.

Ya mulki Najeriya tsawon shekara guda; daga 1998 zuwa 1999 bayan rasuwar Janar Sani Abacha.

Ya na daga cikin manyan hafsoshin sojin da basu taɓa riƙe muƙamin siyasa ba har zuwa lokacin da ya ɗare bisa kujerar mulki.

Ya kuma yi nasarar miƙa mulki ga farar hula, in da ya zama shugaban soji na biyu a tarihin Najeriya da ya yi hakan.

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos

Kasuwar Laranto da ke Jos ta yi gobara

Ɗan shekara 60 ya rasu bayan faɗawa a rijiya a Kano