Tuna baya: Tarihin Janar Sani Abacha; Shugaban Najeriya #10

Janar Sani Abacha shi ne shugaban mulkin sojin Najeriya da ya yi ƙaurin suna kan mulkin kama-karya, keta haƙƙin bil Adama da kuma cin hanci da rashawa. Kodayake ya samar da ayyukan cigaban al’umma musamamn ɓangaren kiwon lafiya, ilimi, da kuma kyautata sufuri. Tuna Baya: Tarihin Chief Ernest Shonekan Tuna Baya: Tarihin Janar Ibrahim Babangida […]

Tuna baya: Tarihin Janar Sani Abacha; Shugaban Najeriya #10

Janar Sani Abacha shi ne shugaban mulkin sojin Najeriya da ya yi ƙaurin suna kan mulkin kama-karya, keta haƙƙin bil Adama da kuma cin hanci da rashawa.

Kodayake ya samar da ayyukan cigaban al’umma musamamn ɓangaren kiwon lafiya, ilimi, da kuma kyautata sufuri.

Al’ummar Najeriya sun fara saninsa ne kan gwanancewarsa wurin juyin mulki domin duk wani juyin mulki da ya yi nasara a tarihin Najeriya da Sani Abacha cikinsa.

Ya mulki Najeriya tsawon shekaru biyar kafin ya rasu a lokacin da yake shirin rikiɗewa daga soja zuwa farar hula.

Domin samun cikakken tarihin Janar Sani Abacha latsa nan:

Ba mu yanke hukunci kan ƙudirin harajin Tinubu ba — Abbas

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos

Kasuwar Laranto da ke Jos ta yi gobara