Tuna Baya: Tarihin shugaban mulkin sojin Najeriya Janar Aguiyi Ironsi

Manjo Janar (Sir) Johnson Thomas Umunakwe Aguiyi Ironsi shi ne shugaban mulkin soji na farko a tarihin Najeriya kuma shugaban ƙasa na  biyu bayan samun ƴancin kai. Janar Ironsi ya  mulki ƙasar nan tsawon watanni shida ne kawai daga watan Janairu zuwa watan Yulin 1966. Wannnan jarumin soja da ya yi fice a fagen fama, […]

Tuna Baya: Tarihin shugaban mulkin sojin Najeriya Janar Aguiyi Ironsi

Manjo Janar (Sir) Johnson Thomas Umunakwe Aguiyi Ironsi shi ne shugaban mulkin soji na farko a tarihin Najeriya kuma shugaban ƙasa na  biyu bayan samun ƴancin kai.

Janar Ironsi ya  mulki ƙasar nan tsawon watanni shida ne kawai daga watan Janairu zuwa watan Yulin 1966.

Wannnan jarumin soja da ya yi fice a fagen fama, kuma ya yi fama da ƙalubale wurin tafiyar da mulkin al’umma.

Tuna Baya: Tarihin Firaministan Najeriya Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa

Ya karɓe ragamar mulki ne bayan da ya  murƙushe  juyin mulkin da wasu hafsoshin soji ƴan tawaye suka shirya wa gwamnatin farar hula.

Sai dai matakan da ya ɗauka a zamanin mulkinsa sun jawo masa bore daga sojin Najeriya inda suka hallaka shi yayin juyin mulkin ɗaukar fansa.

 

Tinubu ya yi naɗin sabbin muƙamai huɗu

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa

HOTUNA: Ana shirye-shiryen jana’izar marigayi Lagbaja