Tuntuben alkalami

A gafarce mu, mun samu tuntuben alkalami a labarin da muka buga mai taken “Ana tuhumar Dagacin Yalwan Damai da laifin tallafa wa barayi a Jigawa” a shafi na 6 na Aminiya ta ranar Juma’a 25/11/2016. Gyran shi ne, Dagacin Kwarsawa ne aka tuhuma, ba na Yalwan Damai ba, kamar yadda aka buga a baya. […]

Tuntuben alkalami
Tuntuben alkalami

A gafarce mu, mun samu tuntuben alkalami a labarin da muka buga mai taken “Ana tuhumar Dagacin Yalwan Damai da laifin tallafa wa barayi a Jigawa” a shafi na 6 na Aminiya ta ranar Juma’a 25/11/2016. Gyran shi ne, Dagacin Kwarsawa ne aka tuhuma, ba na Yalwan Damai ba, kamar yadda aka buga a baya. Da fatan za a gafarce mu.