Umwargidan Mamman Shata ta rasu
A Litinin da ta gabata ce Allah Ya yi wa uwargidan shahararren mawakin Hausa, marigayi Dokta Mamman Shata Katsina, Hajiya Hurera rasuwa.