Uwa ta ci duka a Pakistan saboda rashin kama da danta
Wata mata a birnin Lahore na kasar Pakistan ta ci duka har da raunuka saboda ba ta yi kama da danta ba, har aka yi zaton ta sato shi ne. Al’amarin da ya uku ne a unguwar Shalimar ranar Lahadin da ta wuce.