Varayin shanu sun auka wa garin Zakka

A ranar Juma’ar da ta gabata da dare ne mutanen garin Zakka da ke karamar Hukumar Safana a Jihar Katsina suka fada hannun barayin shanu wadanda suka addabi yankin da ke kusa da dajin Rugu.