Wacce hanya za a bi a hana satar mutane?
Hanyoyin da ya kamata a bi don hana biyan kudin fansa.
Shirin “Daga Laraba” na wannan mako ya yi duba a kan hanyoyin da ya kamata a bi domin dakile satar mutane da biyan kudin fansa a Najeriya.
Sannan ya bayyana adadin kudaden da ake ganin an bai wa masu satar mutane a cikin shekaru tara.