Wadanda ambaliya ta shafa a Gashuwa sun koka kan rabon kayan tallafi

Al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa a garin Gashuwa sun koka akan yadda aka rarraba kayayyakin tallafin da gwamnatin jihar ta ba su.