Wadanda suka fi kowa sata ne ke tuhuma ta da sata – Shugaba Jonathan
Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bara, inda ya caccaki masu alakanta gwamnatinsa da satar dukiyar al’umma; ya kira su da cewa su suka fi kowa sata a Najeriya.