Wadanda suka garkuwa da shugaban PDP na Filato suna neman Naira miliyan 100
Wadanda suka yi garkuwa da shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Filato, Damishi Sango suna bukatar Naira miliyan 100 a matsayin kudin fansa kafin su sake shi. A jiya ne dai aka yi awun gaba da Mista Sango, da dansa, da dan Sanda mai kula da shi, da kuma direbansa a kan hanyar Jere na cikin […]

Wadanda suka yi garkuwa da shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Filato, Damishi Sango suna bukatar Naira miliyan 100 a matsayin kudin fansa kafin su sake shi.
A jiya ne dai aka yi awun gaba da Mista Sango, da dansa, da dan Sanda mai kula da shi, da kuma direbansa a kan hanyar Jere na cikin Kaduna..
Sai kuma yau din nan suka kira iyalansa da wayarsa, inda suka ce suna bukatar naira miliyan 100 kafin su sako shi.