Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: An dawo da jakar da aka sace bayan shekara bakwai
Parbeen Ashraf ’yar shekara 47, tuni ta yanke kauna daga samun jakarta ta kwalliya, irin ta ’yan kwalisa mai lakabin black Fiorelli, wadda aka sace a shekarar 2006.Sai kwatsam ga jakar an dawo da ita, inda aka ajiye kimanin nisan yadi 300 daga gidanta da ke Werrington kusa da Peterborough.
Parbeen Ashraf ’yar shekara 47, tuni ta yanke kauna daga samun jakarta ta kwalliya, irin ta
’yan kwalisa mai lakabin black Fiorelli, wadda aka sace a shekarar 2006.
Sai kwatsam ga jakar an dawo da ita, inda aka ajiye kimanin nisan yadi 300 daga gidanta da ke
Werrington kusa da Peterborough.