Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: An kirkiro kwalin taba da ke magana da mashaya
Jami’ar Stirling na gwajin wani kwalin taba da ta kirkiro, don yin gargadi da matasan mata masu zukar taba, amma kwananan za a yi gwajin a kan sauran mutane.Cibiyar bincike da hana shan taba ta jami’ar ta kirkiro na’ukan kwalayen taba masu magana, wadanda aka yi su tamkar katin murnar zagayowar ranar haihuwa. daya daga […]
Jami’ar Stirling na gwajin wani kwalin taba da ta kirkiro, don yin gargadi da matasan mata
masu zukar taba, amma kwananan za a yi gwajin a kan sauran mutane.
Cibiyar bincike da hana shan taba ta jami’ar ta kirkiro na’ukan kwalayen taba masu magana,
wadanda aka yi su tamkar katin murnar zagayowar ranar haihuwa. daya daga cikin kwalayen yana
bayar da shawara ga masu zukar taba kan su daina wannan mummunar dabi’a, dayan kuwa cewa yake
shan taba na rage kwayoyin haihuwar dan Adam.