Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: An sa tarar Naira miliyan 12 da rabi ga wanda ya ba gwagware haya a Dubai
Hukumar birnin Dubai, ta hana a bai wa gwagware haya a wuraren zaman iyali a gundumar kasuwnaci da ke birnin, inda aka yanke tarar da ta kimarta ta shi daga Dirhami dubu zuwa dubu 50, wato daidai da Naira 250 zuwa miliyan 12 da rabi. Wurarren da aka hana gwagware zama sun hada da Al […]
Hukumar birnin Dubai, ta hana a bai wa gwagware haya a wuraren zaman iyali a gundumar
kasuwnaci da ke birnin, inda aka yanke tarar da ta kimarta ta shi daga Dirhami dubu zuwa dubu
50, wato daidai da Naira 250 zuwa miliyan 12 da rabi. Wurarren da aka hana gwagware zama sun
hada da Al Anz da Al Muteena da Al kuoz 4 da Al kusais . don haka masu aikin leburanci a
killace wuraren zamansu a unguwannin Sonapur da Al kuoz da Jebel Ali.
Tuni aka ci tarar daruruwan mutane a birnin Dubai, wasu kuwa aka ba su wa’adin tasi daga
gidajensu da ke birnin. Wadanda kuwa suka ki tashi, an yanke musu wutar lanmtarki da ruwan
famfo.