Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: An tsira da karnuka dubu daga fasakwauri a Thailand
Kimanin karnuka dubu da 300 suka tsira daga fasakwauri a gundumar Bueng Kan, kamar yadda ’yan sandan kan iyakar kasar Thailand da ke Sakon Nakhon suka ce a ranar Lahadin da ta gabata suka fara kwato wasu karnukan 400, sai kuma wani farmaki da suka kai, inda suka samu wasu 600.Mazauna kauyen Sakon Nakhon sun […]
Kimanin karnuka dubu da 300 suka tsira daga fasakwauri a gundumar Bueng Kan, kamar yadda ’yan
sandan kan iyakar kasar Thailand da ke Sakon Nakhon suka ce a ranar Lahadin da ta gabata suka
fara kwato wasu karnukan 400, sai kuma wani farmaki da suka kai, inda suka samu wasu 600.
Mazauna kauyen Sakon Nakhon sun sanar da ’yan sanda cewa, “sun ji haushin a cikin sako,” a
cewar shugaban ’yan sanda na gundumar Cif Polsak Banjongsiri.
sanda isowarmu, mun samu karnuka 400 an yi watsi da su a cikin keji,” kamar yadda ya sanar da
Kamfanin Dillancin Labarai na AFP.