Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: daruruwan gwagware za su yi taro a kasar Singafo
A kasar Singafo za a yi gagarumin taron gwagware, don shawo kan karuwar gwagwarci a kasar. Hukumar kula da zamantakewar al’umma ta SDN ta shirya taron gwagware 500, wanda za a gudanar a wurin shakatawa na Marina BayA ranar biyu ga watan Fabrairu za a yi gagarumin taron, don hada gwagwaren aure.
A kasar Singafo za a yi gagarumin taron gwagware, don shawo kan karuwar gwagwarci a kasar.
Hukumar kula da zamantakewar al’umma ta SDN ta shirya taron gwagware 500, wanda za a gudanar a
wurin shakatawa na Marina Bay
A ranar biyu ga watan Fabrairu za a yi gagarumin taron, don hada gwagwaren aure.