Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Hamshakin attajirin Afirka ta Kudu zai kyautar da rabin dukiyarsa
Hamshakin attajirin nan na Afirka ta kudu, Patrice Motsepe zai bayar da kyautar rabin dukiyarsa, tamkar yadda masu kudin duniya irin su Billgates da Warren Buffet suka yi.
Hamshakin attajirin nan na Afirka ta kudu, Patrice Motsepe zai bayar da kyautar rabin
dukiyarsa, tamkar yadda masu kudin duniya irin su Billgates da Warren Buffet suka yi.