Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Masana’antar haihuwar jarirai ta karbu a Indiya
Talauci ya sanya mata da dama yanke shawarar su rika daukar cikin wadansu mazan domin a biya su kudi a kasar Indiya.Kudin da ake biyan matan da ake yi wa baye domin su dauki cikin wadansu mazan da ba mazajen aurensu ba ya haura dala biliyan daya a Indiya. Kuma a lokacin da suke da […]
Talauci ya sanya mata da dama yanke shawarar su rika daukar cikin wadansu mazan domin a biya su kudi a kasar Indiya.
Kudin da ake biyan matan da ake yi wa baye domin su dauki cikin wadansu mazan da ba mazajen aurensu ba ya haura dala biliyan daya a Indiya. Kuma a lokacin da suke da juna biyun sukan zauna ne a wani gida da aka bayyana a matsayin masana’antar haihuwar jarirai.