Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Wasu matan Bosniya ya da kanwa sun hadu bayan rabuwarsu da shekara 72

Wasu ’yan uwan juna, mata ’yan asalin kasar Bosniya, wadanda suka rabu da juna shekaru 72 da suka gabata, sun sake haduwa a sanadiyyar Facebook, duk da cewa tazarar inda suke zaune ba ta wuce kilomita 200 ba, kamar yadda kafafen yada labaran kasar suka bayyana, ’yan uwan, Tanija Delic, ’yar shekara 88 da kanwarta […]

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Wasu matan Bosniya ya da kanwa sun hadu bayan rabuwarsu da shekara 72

Wasu ’yan uwan juna, mata ’yan asalin kasar Bosniya, wadanda suka rabu da juna shekaru 72 da

suka gabata, sun sake haduwa a sanadiyyar Facebook, duk da cewa tazarar inda suke zaune ba ta

wuce kilomita 200 ba, kamar yadda kafafen yada labaran kasar suka bayyana, ’yan uwan, Tanija

Delic, ’yar shekara 88 da kanwarta Hedija Talic, ’yar shekara 82, sun rabu da juna tun a

shekarar 1941, kamar yadda jaridar Nezabisne Nobine ta ruwaito a shafin sadarwarta.