Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Wata irin cutar kwayar halitta ta bayyana a Kano
Likitoci a asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano, sun gano wata irin cutar kwayar halitta, wadda a Turancin Kimiyya ake yi lakabi da Warrdenburg Syndrome.
Likitoci a asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano, sun gano wata irin cutar kwayar halitta,
wadda a Turancin Kimiyya ake yi lakabi da Warrdenburg Syndrome.