Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Wata mata ta haifi ‘yan tagwaye biyu a manne a Abuja

Wata matar aure mai suna Patient Elisha, ’yar shekara 28 da ke zaune a Garin Mpape a karamar hukumar Bwari da ke yankin Birnin Tarayya Abuja, ta bayyana mamakinta a game da tagwaye da ta haifa ta hanyar fida wadda a ka haifesu a hade.  Jariran biyu wadanda al’aurarsu ke dauke da yanayi biyu da […]

Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Wata mata ta haifi ‘yan tagwaye biyu a manne a Abuja

Wata matar aure mai suna Patient Elisha, ’yar shekara 28 da ke zaune a Garin Mpape a karamar

hukumar Bwari da ke yankin Birnin Tarayya Abuja, ta bayyana mamakinta a game da tagwaye da ta

haifa ta hanyar fida wadda a ka haifesu a hade.  Jariran biyu wadanda al’aurarsu ke dauke da

yanayi biyu da likitoci suka kasa tantace mazantaka ko matantaka ce, na dauke da kai biyu da

hannaye hudu sai kuma kafafu uku a rarrabe.

Ban zama Shugaban Kasa don na tara kuɗi ba — Tinubu

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda

‘Yan bindiga sun ƙone gidan mai da motoci 4 a Enugu

Kwalara ta kashe fiye da mutum 300 a Sudan