Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: ’Yan uwan da suka yanke hulda har tsawon shekara 25 sun sasanta a Arfa
Ani da Marya, ’yan uwan da suka yanke ma’amala da juna har na tsawomn shekara 25, sun hadu a ranar Arfa. Sabanin ’yan uwan ya samo asali ne a sanadiyyar kin amincewar da mahaifiyar Ani ta yi a bata gadon mahaifinta, sun sasanta da juna.
Ani da Marya, ’yan uwan da suka yanke ma’amala da juna har na tsawomn shekara 25, sun hadu a
ranar Arfa. Sabanin ’yan uwan ya samo asali ne a sanadiyyar kin amincewar da mahaifiyar Ani ta
yi a bata gadon mahaifinta, sun sasanta da juna.