Waiwaye Kan Abubuwan Al’ajabi A Shekarar 2013: Yaro dan shekara shida na hidima ga maifiyarsa don neman aljanna
Wani yaro dan shekara shida, daga kasar Pakistan, an hango shi a filin aikin hajji yana ta yi wa mahaifiyarsa hidima, tun lokacin da suka isa garin Mina.
Wani yaro dan shekara shida, daga kasar Pakistan, an hango shi a filin aikin hajji yana ta yi
wa mahaifiyarsa hidima, tun lokacin da suka isa garin Mina.