Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013:Yaya Toure ne Gwarzon dan kwallon Afirka Na BCC a bana

Shahararren dan kwallon kulob din Manchester City da ke Ingila kuma dan asalin kasar Kwaddebuwa Yaya Toure ne aka zaba a matsayin Gwarzon dan kwallon Afirka na BBC na bana.Toure ya fafata da ’yan kwallo biyar ne da suka hada da Pierre-Emerick Aubameyang da John Mikel Obi, da bictor Moses da kuma Jonathan Pitroipa.

Waiwayen Harkokin Wasanni A Shekarar 2013:Yaya Toure ne Gwarzon dan kwallon Afirka Na BCC a bana

Yaya Toure a lokacin da yake karbar kyautar Gwarzon Dan Kwallon Afirka daga wakilin BBC na Afirka Vera KwakoShahararren dan kwallon kulob din Manchester City da ke Ingila kuma dan asalin kasar Kwaddebuwa Yaya Toure ne aka zaba a matsayin Gwarzon dan kwallon Afirka na BBC na bana.
Toure ya fafata da ’yan kwallo biyar ne da suka hada da Pierre-Emerick Aubameyang da John Mikel Obi, da bictor Moses da kuma Jonathan Pitroipa.