…Wajibi ne a yi wa Shugaba Buhari addu’o’i na musamman – Sheikh Ningi
Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Jihar Bauchi Sheikh Salihu Suleiman Ningi ya bayyana cewa wajibi ne a kan duk wani dan Najeriya ya yi addu’a ga Shugaban kasa Muhammadu Bahuri, saboda lura da halin da kasar take ciki na dimbin matsaloli da tsadar rayuwa.