Wakokin Hippop za su danne kowane wakokin Hausa – Abdussalam K-7
Wakokin Hausa na zamani da aka fi sani da Turanci Hippop suna kara samun amsuwa a tsakanin matasa. Aminiya ta tattauna da daya daga cikin matasan mawaka a Kano, wanda tauraruwarsa ke haskawa a wannan bangare. Mawakin, wanda aka fi sani da suna Abdussalam K-7, ya bayyana yadda ya fara wannan wakar da kuma yadda […]
Wakokin Hausa na zamani da aka fi sani da Turanci Hippop suna kara samun amsuwa a tsakanin matasa. Aminiya ta tattauna da daya daga cikin matasan mawaka a Kano, wanda tauraruwarsa ke haskawa a wannan bangare. Mawakin, wanda aka fi sani da suna Abdussalam K-7, ya bayyana yadda ya fara wannan wakar da kuma yadda yake ganin harkar tasu za ta samu nasara. Kan haka ne ma ya ce, nan gaba tsarin wakar nasu zai mamaye dukkan sauran nau’o’in wakokin Hausa. Ga yadda tattaunawar ta gudana: