Wani dan bindiga ya harbe mai sayar da fenti a Zariya
A ranar Juma’ar da ta gabata ce da misalin karfe goma na dare, wani dan bindiga ya harbe wani dan kabilar Ibo da ke sayar da fenti.