Wani mutum ya shafe shekara 20 yana wasan buya da jami’an tsaro
Wani mutumin singafo, mai sunan Ong Seng Chuen dan shekara 48, wanda ya hada kai da wani suka yi kashe mai sayar da gahawa(mai shayin kofi), a wani harin fashi da makami da suka kai , ya shafe shekara 3 yana wasan buya da jami’an tsaro.