Wasan kokawa na hada kan kasashen Kamaru da Nijar
Wata kungiya mai zaman kanta da ake kira ANNOUR a birnin Yaounde na kasar Kamaru ta hada wasan kokawa domin karfafa zumuncin da yake tsakanin Kamaru da Jamhuriyar Nijar.