Kasashen Waje• Created January 7, 2013 00:07
Wasan wutar sabuwar shekara ya halaka mutum 60 da raunata 200 a Abori kwas
Mutum 60 syuka rasa rayukansu a Abori kwas, a wani yamutsi da aka yi a birnin Abidjan wajen bikin sabuwar shekara, inda aka yi ta harba rugugin wuta, kamar yadda jami’in agajin gaggwa ya bayyana a rediyon kasar.