‘Yan damfara sun tara miliyoyi daga masu neman tallafin gwamnati

A wannan yanayi da ’yan Najeriya da dama kokarin ganin sun samu cin gajiyar tallafin da Gwamnatin Tarayya ta tanada domin magidanta miliyan 15, da nufin rage radadin cire tallafin man fetur. ’Yan damfana na fakewa da damar suna tatsar dubban mutane miliyoyin kudi da sunan za su sanya su cikin wadanda da za a […]

‘Yan damfara sun tara miliyoyi daga masu neman tallafin gwamnati

Hoto daga Hellocare

A wannan yanayi da ’yan Najeriya da dama kokarin ganin sun samu cin gajiyar tallafin da Gwamnatin Tarayya ta tanada domin magidanta miliyan 15, da nufin rage radadin cire tallafin man fetur.

’Yan damfana na fakewa da damar suna tatsar dubban mutane miliyoyin kudi da sunan za su sanya su cikin wadanda da za a ba wa tallafin.

Shirin Najeriya A Yau ya bankado yadda bata-gari ke amfani da sunan tallafin gwamnati suna damfarar mutane.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan

Sojoji sun lalata sansanin Bello Turji, sun kuɓutar da mutum 7

Wani mutum ya rasu yayin gyaran rijiya a Kano

Matashi ya shiga hannu kan safarar tabar wiwi

Na yi shekara 20 ina fim amma har yanzu ina fama da talauci — Djimon Hounsou