Wata almajira da aka kama ta ce “Aljani” ne ya yi mata ciki
A ranar Litinin din da ta gabata ne Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wata mata mai ciki wace kuma ba ta da aure a wani sumame da jami’anta suka kai a kan almajirai a jihar.