Wata Hajiyar Kaduna ta tsinci Dalar Amurka 750 ta maida wa mai su a Madina

Wata Hajiya da ke gudanar da aikin Hajjin bana da ta fito daga karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna ta tsinci Dalar Amurka 750 a ban-daki a birnin Madina a can kasar Saudiyya in da ta yi ta cigiya har ta samu mai ta mayar masa.