Wata kungiyar kabilar Ibo ta ayyana kafa Jamhuriyar Biyafara

Wata kungiyar kabilar Ibo mai suna Biafra Zionist Mobement, wato kungiyar Yahudawan Biyafara mai fafutikar kafa kasar ’yan kabilar Ibo zalla a Najeriya ta kaddamar da abin da ta kira “Gwamnatin Jamhuriyyar Biyafara’’ a birnin Enugu.