Wata mata ta haifi ’ya’ya 4 a garin Saminaka

Wata matar aure mai kimanin shekara 22 mai suna Sa’adiya Adamu da ke zaune a garin Saminaka a karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna ta haifi ’ya’ya 4 a daren ranar Asabar da ta gabata. Yaran wadanda suka kasance uku maza daya mace dukkansu suna nan cikin koshin lafiya.