Mai Ciki Ta Haihu A Kofar Gida Saboda Yaki Bayan Dokar Hana Fita A Mangu

Mene ne abin da ya sa har yanzu ba a daina kai hari a Mangu ba?

Mai Ciki Ta Haihu A Kofar Gida Saboda Yaki Bayan Dokar Hana Fita A Mangu

Hoton wani hari na yadda aka kone gidaje a Jihar Filato

Hukumomi a Jihar Filato sun bayyana saka dokar ta baci sakamakon rikicin kabilanci da ya rikide ya koma na addini a Karamara Hukumar Mangu, amma duk da haka, mahara sun ci gaba da kai hare-hare.

Mene ne abin da ya sa har yanzu ba a daina kai hari a Mangu ba?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko halin da ake ciki. Ku biyo mu sannu a hankali.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

An dawo da wutar lantarki a Kaduna

An kashe ɗan banga da yin garkuwa da ’yan mata 6 a Neja

’Yan fashin teku sun sace jirgin fasinja mutum 11 sun ɓace a Ribas

Jirgin Amurka ɗauke da mutum 10 ya ɓace