Wata Sabuwa: Dabdalar Da Ta Wakana A Kannywood A Makon Jiya

Wata Sabuwa ta kawo muku irin dabdalar da ta wakana cikin wannan mako a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood. Jarumin Kannywood Ibrahim Mohammed Mandawari ya rubuta wa  zababben Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf budaddiyar wasika Ali Nuhu da Ali Jita sun rakashe a birnin Landan Indiyawa za su shigo finafinan Najeriya Domin kallon bidiyon Wata […]

Wata Sabuwa: Dabdalar Da Ta Wakana A Kannywood A Makon Jiya

Wata Sabuwa ta kawo muku irin dabdalar da ta wakana cikin wannan mako a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood.

  • Jarumin Kannywood Ibrahim Mohammed Mandawari ya rubuta wa  zababben Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf budaddiyar wasika
  • Ali Nuhu da Ali Jita sun rakashe a birnin Landan
  • Indiyawa za su shigo finafinan Najeriya

Domin kallon bidiyon Wata Sabuwa latsa nan: