Wata Sabuwa: Mutuwar auren Wasila ta karya tarihin Kannywood

Mutuwar auren Wasila Isma’ila da mijinta Al-Amin Ciroma bayan shekaru 20 a tare ya karya tarihi a masana’antar Kannywood. A baya dai, duk lokacin da aka zargi ƴan Kannywood da ƙin zaman aure su kan kafa hujja da auren Wasila da Al-Amin. Gwamanan Sokoto ya yi tarar makara a Gidan Gwamnati Ƴan sanda sun taro […]

Wata Sabuwa: Mutuwar auren Wasila ta karya tarihin Kannywood

Jaruma Wasila Isma’il da Al’amin Ciroma

Mutuwar auren Wasila Isma’ila da mijinta Al-Amin Ciroma bayan shekaru 20 a tare ya karya tarihi a masana’antar Kannywood.

A baya dai, duk lokacin da aka zargi ƴan Kannywood da ƙin zaman aure su kan kafa hujja da auren Wasila da Al-Amin.

Domin kallon cikakken shirin, latsa nan: