Wataqila Leicester City ta lashe kofin firimiya a jibi
A Jibi Lahadi idan Allah Ya kaimu ake sa ran kulob din Leicester City zai lashe gasar rukunin firimiya na Ingila a karon farko. Kulob din zai fafata ne da na Manchester United a filin wasa na Old Trafford da misalin karfe biyu da minti biyar na rana agogon Najeriya.