An gurfanar da matashi kan satar wayar N150,000 a kotu
Wani matashi mai shekaru 29, ya gurfana a gaban wata Kotun Majistare da ke Kaduna kan zargin sa da satar tsabar kudi har dubu 50 da kuma waya salula samfurin Infinix wacce darajarta ta kai Naira dubu 150. Matashin wanda mazaunin layin Constitution ne a garin Kaduna, ana zarginsa da aikata laifuka biyu da suka […]
Kotu