Wayayyen yaro
Wani yaro ne ya ce wa yayansa: “Yaya, kana cikin tafiya sai ka ga Naira dari biyar da dubu daya, wacce za ka dauka?” Yayan nasa ya ce: “Haba, yaro, Naira dubu zan dauka.” Yaron nan ya dinga dariya, ya ce: “Amma yaya ba ka da wayau; idan ni ne duka zan kwashe!”Daga Maimunatu ’Yar […]
Wani yaro ne ya ce wa yayansa: “Yaya, kana cikin tafiya sai ka ga Naira dari biyar da dubu daya, wacce za ka dauka?” Yayan nasa ya ce: “Haba, yaro, Naira dubu zan dauka.” Yaron nan ya dinga dariya, ya ce: “Amma yaya ba ka da wayau; idan ni ne duka zan kwashe!”
Daga Maimunatu ’Yar Minista Rigasa, 09033737907