Wike ya lashe zaben Gwamnan Ribas
Gwamnan Nyesome Wike na jam`iyyar PDP ya sake lashe zaben gwamnan Jihar Ribas karo na biyu da kuri’u 886,264 wanda hakan ya tabbatar da shi ne zababben Gwamnan jihar. A ranar 10 ga watan Maris 2019 ne hukumar zabe mai zaman kanta Najeriya INEC ta dakatar da tattara sakamakon zaben `yan takarar Gwamnan jihar.
Gwamnan Nyesome Wike na jam`iyyar PDP ya sake lashe zaben gwamnan Jihar Ribas karo na biyu da kuri’u 886,264 wanda hakan ya tabbatar da shi ne zababben Gwamnan jihar.
A ranar 10 ga watan Maris 2019 ne hukumar zabe mai zaman kanta Najeriya INEC ta dakatar da tattara sakamakon zaben `yan takarar Gwamnan jihar.