Wilshere zai kwashe watanni hudu yana jinya

Akwai yiwuwar dan kwallon kulob din Arsenal Jack Wilshere zai kwashe kimanin watanni hudu yana jinya saboda raunin da ya samu a wasan da kulob din ya yi da na Manchester United a gasar rukunin firimiya na Ingila a ranar Asabar da ta gabata.dan kwallon tsakiyar ya samu matsala ne a kokon kafarsa (ankle) al’amarinsa […]

Wilshere zai kwashe watanni hudu yana jinya
Wilshere zai kwashe watanni hudu yana jinya

Akwai yiwuwar dan kwallon kulob din Arsenal Jack Wilshere zai kwashe kimanin watanni hudu yana jinya saboda raunin da ya samu a wasan da kulob din ya yi da na Manchester United a gasar rukunin firimiya na Ingila a ranar Asabar da ta gabata.
dan kwallon tsakiyar ya samu matsala ne a kokon kafarsa (ankle) al’amarinsa da ya sa koci Arsene Wenger ya canza shi a wasan. Manchester United ce ta samu nasara a wasan da ci 2-1.