Ya boye hodar koken cikin gasassun kaji

Wani dan taliki mai  suna  bincent Chigine Chiunweuwa da ya ce yana zaune a kasar Birazil tun shekarar 2006 an kama shi da hodar koken da ya kukkunshe cikin gasassun kaji ya sauka  ke nan  daga cikin jirgin Turkiyya