Ya dace a kara yawan man da ake hakowa – Ministan Mai
Karamin Ministan Man Fetur Emmanuel Ibe Kachikwu ya ce kasar nan tana bukatar ta rika fitar da gangar mai miliyan uku da dubu dari daya a kowace rana yanzu, kafin ta iya samun issassu kudin aiwatar da kasafin kudin bana, kamar yadda BBC ta bayyana.