Ra'ayin Aminiya• Created September 15, 2012 23:36
Ya dace hukumomi su tashi tsaye don kare annobar ruwa
Daminar bana dai ta haifar da ambaliyar ruwa a sassa daban-daban na Arewa, inda ruwan ya barnata dukiya mai yawa har ma ya haddasa mutuwar mutane da dama a jihohin Katsina da Adamawa da Yobe da Filato da Neja da Jigawa da Kaduna da kuma wasu sassa na Babban Birnin Tarayya,