‘Ya dace ’yan siyasa su guje wa munanan kalamai’
Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) da ke mulki a kasar Ghana ta bukaci abokan adawarta su gabatar da tsarkaken gangamin siyasa gabanin zaben watan Nuwamba mai zuwa.