Ya damfari cocinsa Naira miliyan uku

’Yan sanda a Jihar Nasarawa sun gabatar da wani mai suna Moses Enubeme bisa zargin yaudara da damfarar Majami’ar Redeem Christian Church Of God da ke Lafiya fadar jihar har Naira miliyan uku da rabi.